- Description
- Curriculum
- FAQ
- Reviews
- Grade
Wannan Course Yana Koyar Da Kai Yadda Zaka Kirkiri Cikakken Website Naka A Blogger (Blogspot) Kyauta, Ba Tare Da Ka Kashe Ko Sisi Ba. Sa’annan Ka Tsara Shi Da Kyau, Kayi Posts, Hotuna, Da Bidiyo, Har Ma Ka Fara Samun Kudi Daga Manyan Kamfanoni Kamar Google AdSense, Adsterra, Monetag, Da Affiliate Marketing Platforms.
An Tsara Wannan Course Ne Cikin Harshen Hausa Kai Tsaye. Akwai Saukin Fahimta, Babu Shirme. Yana Da Sauki, Yana Da Amfani, Kuma Kowa Na Iya Koyo. Ko Kai Matashi Ne, Mace Ce Dake Gida, Ko Mai Sana’a Da Ke Son Karin Kuɗi Ta Intanet. Wannan Naka Ne…
🧠 Me Za Ka Koya A Wannan Course Din?
-
Yadda Zaka Bude Blogger Website Cikin Mintuna
-
Yadda Zaka Tsara Template, Logo, Da Menu Cikin Sauƙi
-
Yadda Zaka Saka Posts, Headings, Hotuna Da Bidiyo
-
Yadda Zaka Hada Da Custom Domain (Idan Kana So)
-
Yadda Zaka Janyo Masu Karatu Daga Social Media
-
Kuma Mafi Mahimmanci: Yadda Zaka Fara Samun Kuɗi!
💡 Wannan Course Din Yafi Amfani Ga:
-
Matasa Masu Neman Hanya Ta Zamani Su Samu Kudi
-
Matan Gida Masu Sha’awar Yin Online Business
-
Affiliate Marketers Da Ke Son Amfani Da Blog Dinsu
-
Kowa Da Kowa Da Ke Da Waya Da Burin Samun Kuɗi Daga Internet.