Have a question?
Message sent Close
Hot course

Mobile Video Editing Course [Hausa]

Wannan Course Din Yana Koyar Da Yadda Zaka Iya Zama Cikakken Video Editor Da Wayarka Ta Hannu Har Ka Fara Creating Na Contents.
Yadda Ake Video Editing Complete Course 2025
Instructor
Joseph Micheal
0
0 reviews
  • Description
  • Curriculum
  • FAQ
  • Reviews

Wannan Course Din Yana Koyar Da Yadda Zaka Iya Zama Cikakken Video Editor Da Wayarka Ta Hannu. Za Ka Koyi Amfani Da Manyan Video Editing Apps Kamar CapCut, Kinemaster, Da VN Editor. Sa’annan Yana Koyar Da Dabaru Na Sirri Da Kwarewa Na Musamman Da Manyan Masu Editing Ke Amfani Da Su A Reels, Tiktok, Youtube, Instagram, Da Sauransu.

An Tsara Wannan Course Ne Da Harshen Hausa Cikin Saukin Fahimta. Ko Kai Matashi Ne, Mace Ce A Gida, Dalibi Ne Ko Mai Sana’a, Tabbas Wannan Course Din Zai Baka Skill Da Za Ka Iya Samun Kudi A Duniyar Internet.

🧠 Me Za Ka Koya A Wannan Course Din?

  • Yadda Zaka Yi Video Editing Daga Farko Har Karshe Da Wayarka

  • Yadda Zaka Yi Amfani Da CapCut, KineMaster Da VN Editor

  • Sirrukan Video Editing Da Suke Sanya Video Ya Karbu

  • Yadda Ake Yin Transition, Text Effects, Da Beat Matching

  • Yadda Zaka Kirkiri Reels Contents, Vlogs, Ads, Da Event Videos

  • Yadda Zaka Fara Samun Kuɗi Daga Sana’ar Video Editing

💡 Wannan Course Din Yafi Amfani Ga:

  • Matasa Masu Sha’awar Zama Editors Ko Content Creators

  • Influencers Da Suke Neman Karin Ilimi Ko Content Creators
  • Matan Gida Da Ke Son Yin Freelancing Ko TikTok Editing

  • Masu Kasuwanci Da Ke Son Hada Video Ads Da Kansu

  • Kowa Da Kowa Da Ke Da Waya Da Buri Ya Koyi Sabon Fasaha.

A Yanzu Zaka Iya Mallakar Wannan Course Din, Kana Da Dama!

Shin Zan Iya Koyon Video Editing Duk Da Ba Ni Da Experience?
Eh! Wannan course an tsara shi daga matakin farko. Za ka koyi komai daga tushe har ka zama professional.
Wane Irin Waya Nake Bukata Kafin Na Fara Video Editing?
Kana bukatar wayar da ke da babban memory da RAM (Android ko iPhone). Video editing apps da wasu kayan aikin suna bukatar RAM da Storage sossai.
Shin Wannan Course Zai Koyar Da Yadda Zan Samu Kudi?
Wannan skill ne, zaka iya amfani dashi wajen shiga wata harkar kamar content creation, YouTube business, Facebook monetization, ko kayi aiki a biya ka.
Idan Na Kammala Course Din Zan Samu Certificate?
Kawarai ma kuwa, idan ka kammala zaka samu shaidar da zata kara maka daraja. Za ka sami certificate na kammala course idan ka gama dukkan lessons din.
Zan Iya Editing Bidiyo Na Facebook, TikTok Ko YouTube?
Tabbas! Za ka koyi yadda ake yin reel, vlog, da ads don TikTok, YouTube, da Instagram.
Shin Ana Bukatar Laptop Ko Computer?
A’a. Wannan course din na video editing da waya (mobile) ne kawai. Baka bukatar kayi amfani da computer ko makamancin haka.
Share
Course details
Lectures 42
Level Beginner
Course requirements

Abubuwan Da Kake Bukata

  • Android Ko iPhone Mai Storage Da RAM

  • Kayi Installing Video Editing Apps (CapCut, KineMaster, VN)

  • Data Connection Domin Sauke Templates Ko Audio

  • Niyya Da Kyakkyawar Shiri

  • Babu Bukatar Kwarewa, Course Din Na Beginners Ne