No.1 Internet School For Digital Skills Technical Skills Business Skills
100%
FREE • ONLINE • ACTIVE



Learn With 200+ World-Class Institutions And Educators
Artificial Intelligence Literacy [Hausa]
This Course Explains AI In Simple Language, With Practical Examples That Anyone Can Follow, Even Without A Technical Background
2
9
Free
Add To Cart
Blogger Website Mastery Course [Hausa]
5 (2)
A Cikin Wannan Darasin, Za Mu Koyi Yadda Ake Bude Blogger Website Cikin Kankanin Lokaci. Zamu Nuna Maka Mataki Bayan Mataki.
2
31
Video Content Creation Course In Hausa
Wannan Course Ne Na Musamman Da Zai Koya Maka Yadda Zaka Zama Kwararren Video Content Creator.
78h
1
27
Digital Marketing Pro
2 courses
₦14,800.00
Free
-
₦8,900.00
Video Content Creation Course In Hausa
-
₦5,900.00
Social Media Marketing Course
Wanene Zai Iya Amfana Da Simas Academy?
Matasa, Dalibai, Matan Gida, Masu Neman Aikin Yi, Da Masu Kasuwanci Da Suke Son Koyon Yadda Za Su Bunkasa Harkokinsu Ta Intanet, Dukkansu Za Su Amfana Daga Simas Academy.
Yaya Zanyi Regsiter A Simas Academy?
Zaka Iya Register Kai Tsaye Daga Wayarka, Ta Hanyar Amfani Da Simas Academy App Ko Kuma Website Dinmu. Idan Kana Neman Karin Bayani: WhatsApp: +2348111855565
Menene Banbancin Programs Da Courses
Programs Koyarwa Ne Da Ake Yi Lokaci Zuwa Lokaci. Musamman Horar Da Dalibai Na Wasu Watanni. Courses Kuwa Karatu Ne Da Akayi Aka Ajiye Domin Ka Koya Daga Ciki.
Ta Yaya Zan Samu Kudi Daga Simas Academy?
Ta Hanyar Zama Simas Academy Affiliate Partner, Ko Kuma Kai Tsaye Ta Hanyar Koyon Abinda Kake Sha’awa Domin Samun Kwarewa Har Ka Ringa Yiwa Mutane Aiki.
Student Enrolled
1
Class Completed
5
K
Satisfaction Rate
90
%
App Visitors
40
K





