Have a question?
Message sent Close

Shop

Shop

  • AdsTerra Arbitrage [Direct Link]

    Wannan Course Din Zai Koyar Da Kai Yadda Za Ka Ringa Amfani Da Kamfanin AdsTerra Kana Sayan Traffic Daga Facebook Kana Samun Riba (Adsterra Arbitrage). Za Ka Sayi Traffic (Mutane) Daga Facebook Sa’annan Ka Tura Su Zuwa Adsterra Account Ɗinka Ka Ringa Samun Riba. Zaka Koyi Komai Daga Matakin Farko Har Zuwa Yadda Za Ka […]

  • AI Course For Beginners [Hausa]

    This Course Explains AI In Simple Language, With Practical Examples That Anyone Can Follow, Even Without A Technical Background

  • AI Video Content Creation [Hausa]

  • Basic Digital Literacy

    Wannan Course Din Zai Koyar Da Kai Yadda Zaka Fahimci Duniyar Digital Da Sirrinta, Daga Mataki Na Farko Har Zuwa Matakin Da Zaka Iya Amfani Da Wayarka Ko Laptop Naka Domin Neman Ilimi, Ayyuka, Da Damar Samun Kudi Kai Tsaye Daga Ko Ina. Za Ka Fahimci Yadda Duniya Ta Canza Daga Analog Zuwa Digital, Abubuwan […]

  • Blogger Website Mastery Course [Hausa]

    A Cikin Wannan Darasin, Za Mu Koyi Yadda Ake Bude Blogger Website Cikin Kankanin Lokaci. Zamu Nuna Maka Mataki Bayan Mataki.

  • Blogging Business Course (Make Money With Website)

  • Computer Science Course

    The Computer Science Course At Simas Academy Is Designed To Introduce Students, Youths, Workers, And Entrepreneurs To The World Of Technology In A Simple, Practical, And Beginner-Friendly Way. This Course Covers The Foundations Of Computing, Programming, Web Development, And Data Management, Giving You The Essential Skills To Thrive In Today’s Digital World. You Will Start […]

  • Digital Journalism Course

    Wannan Course Din Zai Koya Maka Yadda Zaka Shiga Duniyar Social Media Content Creation Ko Kuma Digital Journalism Da Cikakken Iliminta. Zaka Fahimci Komai Daga 0% Farko Har Zuwa Matakin Da Zaka Iya Rubuta Labarai, Yin Editing, Samar Musu Da Inganci, Da Kuma Amfani Da Kayan Aikin Zamani. Za Ka Fahimci Yadda Kafofin Labarai Suka […]

  • Email Marketing Course [Hausa]