Blog
The Online And And Physical Schools To Learn Computer And Internet Skills In Hausa Language, Flowdiary, Bitkova, For Digital Skills.
Kanason Koyon ilimin Computer? Yakamata. Domin A wannan zamani na fasaha, ilimin Computer ya zama kamar wajibi ne ga duk wanda ke son rayuwa mai inganci. Koda kai Dalibi ne, Dan kasuwa, ko kuma mai neman aiki (Musamman a kasashen Turai ko Larabawa), sanin yadda ake amfani da Computer, internet, da sauran kayan aikin zamani […]
Web3 jobs na nufin kowanne irin aiki da ke da alaka da fasahar Web3, musamman wadanda ke cikin decentralized ecosystem kamar aikin smart contract developer, community manager, content creator, UI/UX designer, crypto researcher, da sauransu. Wadannan ayyukan ba dole sai ka kware wajen programming ko coding bane zaka iya yi. Da akwai ayyuka da dama […]
This guide will teach you exactly how to make money on Instagram in Nigeria, the different monetization strategies available, and what you need to get started with zero experience. Instagram has evolved far beyond photo sharing. In 2025, it’s one of the most profitable platforms for creators, influencers, and small business owners in Nigeria. With […]
Facebook na daya daga cikin manyan hanyoyin da content creators suke bi wajen samun kudi a social media. A nan zaka karanta sirrin yadda ake samun kudi a Facebook. A baya, yan Nigeria basu da damar samun kudi kai tsaye daga Facebook saboda tsari na babban kamfaninsu Meta. Amma yanzu, lamarin ya canza, A shekarar […]
YouTube na daya daga cikin kafofin da mutane da dama ke amfani da shi wajen samun kudi daga internet, ta hanyar creating na bidiyoyi masu amfani ko nishadi. Ko da kuwa ba ka da kawarewa ko kayan aiki na musamman, za ka iya fara kasuwancin ka samu kudi a YouTube cikin sauki. Wannan rubutun munyi […]
A zamanin nan namu samun website yana daga cikin hanyoyin da ke sa mutum ko kasuwanci ya bayyana a idon duniya. Ko kana so ka bude website na kasuwanci, ko shafin koyarwa, to tabbas bude website na iya taimaka maka wajen samun kudi ta internet. Wannan rubutun zai koya maka yadda ake bude website daga […]
Kana yawan jin Kalmar ‘Forex’ amma watakila baka santa ba? Yau zaka fahimci yadda ake Forex Trading. Da farko Kasuwancin Forex, wanda ake kira da Foreign Exchange, hanya ce da mutane ke amfani da ita wajen samun kudi a online cikin sauki ta hanyar saya da sayarwa. A saukake, ana amfani da darajar manyan kudaden […]
Watakila kana yawan jin kalmar cryptocurrency amma baka fahimta ba? Ko kana son ka fara kasuwancin crypto amma baka da ilimi ko kwarewa? Wannan posting din zai taimaka maka wajen fahimtar Menene Crypto daga A to Z, da bayani dalla-dalla da za ka iya bi. A wannan post din, za mu warware duk abubuwan da […]
A duniyar yau, internet ya sauya yadda ake rayuwa, ya ba da damarmaki masu yawa na samun kudi wadanda ba dole sai mutum yaje yayi aiki a waje ba. A Zamanin nan da akwai mutane da yawa da suke aikin aikin ofis daga gida ta hanyar amfani da internet. Idan kana neman yadda ake samun […]