Get Our Free New Course >> Artificial Intelligence Program.
Beginner

Blogger Website Mastery Course [Hausa]

Overview
Curriculum
Reviews

Wannan Course Yana Koyar Da Kai Yadda Zaka Kirkiri Cikakken Website Naka A Blogger (Blogspot) Kyauta, Ba Tare Da Ka Kashe Ko Sisi Ba. Sa'annan Ka Tsara Shi Da Kyau, Kayi Posts, Hotuna, Da Bidiyo, Har Ma Ka Fara Samun Kudi Daga Manyan Kamfanoni Kamar Google AdSense, Adsterra, Monetag, Da Affiliate Marketing Platforms.

An Tsara Wannan Course Ne Cikin Harshen Hausa Kai Tsaye. Akwai Saukin Fahimta, Babu Shirme. Yana Da Sauki, Yana Da Amfani, Kuma Kowa Na Iya Koyo. Ko Kai Matashi Ne, Mace Ce Dake Gida, Ko Mai Sana’a Da Ke Son Karin Kuɗi Ta Intanet. Wannan Naka Ne...


🧠 Me Za Ka Koya A Wannan Course Din?

  • Yadda Zaka Bude Blogger Website Cikin Mintuna

  • Yadda Zaka Tsara Template, Logo, Da Menu Cikin SauÆ™i

  • Yadda Zaka Saka Posts, Headings, Hotuna Da Bidiyo

  • Yadda Zaka Hada Da Custom Domain (Idan Kana So)

  • Yadda Zaka Janyo Masu Karatu Daga Social Media

  • Kuma Mafi Mahimmanci: Yadda Zaka Fara Samun KuÉ—i!


💡 Wannan Course Din Yafi Amfani Ga:

 

  • Matasa Masu Neman Hanya Ta Zamani Su Samu Kudi

  • Matan Gida Masu Sha’awar Yin Online Business

  • Affiliate Marketers Da Ke Son Amfani Da Blog Dinsu

  • Kowa Da Kowa Da Ke Da Waya Da Burin Samun KuÉ—i Daga Internet.

5

2 Ratings
5 Star 100%
4 Star 0%
3 Star 0%
2 Star 0%
1 Star 0%

Reviews

  • Salisu Abubakar
    Salisu Abubakar Apr 5, 2025 @ 3:08 am
    https://simasacademy.com.ng/user-account

    Reply
    Reply to Salisu Abubakar
  • Aliyu Saidu Jauro
    Aliyu Saidu Jauro Feb 23, 2025 @ 7:27 am
    This Is The Greatest Blogging Course You Can't Afford To Missed! It's Meant For Everybody Out There.

    Reply
    Reply to Aliyu Saidu Jauro

×

Free Lesson Videos:

Deleting Course Review

Are you sure? You can't restore this back

Course Access

This course is password protected. To access it please enter your password below: