Attention! AI FREE Course Is Now Available.

Apply
Beginner

WordPress Web Development [Hausa]

Overview
Curriculum
  • 13 Sections
  • 45 Lessons
  • 1 Quiz
Collapse All
Introduction (Gabatarwa)
1 Lesson
Fahimtar Menus, Widgets, Da Navigation
3 Lessons

Wannan Course Din Zai Koyar Da Kai Yadda Za Ka Hada Website Ta Hanyar Amfani Da Ilimin WordPress, Daga Mataki Na Farko Har Zuwa Matakin Da Za Ka Iya Gina Shafin Yanar Gizo Naka Kai Tsaye A Kan CPanel (Hosting) Ba Tare Da Dogaro Da Kowa Ba.

A Wannan Course Din Za Ka Fahimci Menene WordPress, Siffofinsa, Wandanda Ke Amfani Da Shi, Da Dalilin Da Ya Sa Kai Ma Ya Kamata Ka Yi Amfani Da Shi. Haka Kuma, Za Ka Koyi Yadda Ake Amfani Da Localhost (XAMPP) Idan Kana Da Computer Don Gwadawa Kafin Ka Tura Shafin Ka Kai Tsaye A Kan Hosting.

An Tsara Wannan Course Ne Cikin Harshen Hausa Kai Tsaye. Babu Wasu Kalaman Da Zasu Wahalar Da Kai. Kuma Zai Taimaka Maka Kai Tsaye, Ko Mace Ce Dake Gida, Ko Mai Sha’awar Fara Kasuwanci A Internet Ta Hanyar Gina Shafukan Yanar Gizo. 


🧠 Me Za Ka Koya A Wannan Course Din?

  • Fahimtar WordPress CMS

  • Siffofin WordPress Da Dalilin Amfani Da Shi

  • Manyan Kamfanonin Dake Amfani Da WordPress A Duniya

  • Yadda Za Ka Yi Amfani Da Localhost/XAMPP A Computer

  • Yadda Ake Dora WordPress A Kan Hosting Ta CPanel

  • Yadda Ake Amfani Da Themes Da Plugins

  • Yadda Ake Tsara Shafuka Mai Kyau (Page & Post Creation)

  • Yadda Ake Saka Hotuna, Bidiyo, Da Documents

  • Yadda Ake Gyara Menus, Widgets, Da Shafuka Masu Tsari

  • Yadda Ake Tsara Basic SEO

  • Tsare-Tsaren Kare Website Daga Hare-Haren Internet


💡 Wannan Course Din Zai Taimaka Wa:

  • Matasa Masu Sha’awar Koyo Da Samun Sana’a Ta Internet

  • Matan Gida Masu Neman Hanyar Samun Kudi Daga Gida

  • Masu Sha’awar Kafa Blog, Shagon ECommerce, Ko Shafin Kamfani

  • Duk Wanda Yake Da Waya Mai Kyau Ko Computer Kuma Yana Son Shiga Harkar

×

Free Lesson Videos:

Deleting Course Review

Are you sure? You can't restore this back

Course Access

This course is password protected. To access it please enter your password below:

Related Courses

Close

Adblock Detected

You Are Using An Ad-Blocker On Our Website, Please Support Us By Disabling The AdBlocker And Continue Browsing For Free!