
- Description
- Curriculum
- FAQ
- Reviews
Wannan Course Din Yana Koyar Da Kai Yadda Za Ka Koyi Forex Trading Daga Mataki Na Farko Har Zuwa Matakin Da Zaka Iya Ciniki Da Kanka Ba Tare Da Dogaro Da Kowa Ba. Zaka Fahimci Abubuwan Asali Na Kasuwar Forex, Yadda Farashin Kudi Ke Tafiya, Yadda Ake Nazarin Kasuwa (Analysis), Da Yadda Za Ka Iya Gina Tsarin Ciniki Naka Domin Samun Riba.
An Tsara Wannan Course Ne Cikin Harshen Hausa Kai Tsaye. Babu Kalaman Da Zasu Wahalar Da Kai. Zai Taimaka Ko Kai Sabon Matashi Ne, Ko Mace Ce Dake Gida, Ko Mai Sha’awar Yin Kasuwanci A Intanet. Wannan Naka Ne…
🧠 Me Za Ka Koya A Wannan Course Din?
-
Yadda Ake Fahimtar Menene Forex Da Yadda Ake Ciniki A Cikinta
-
Muhimman Kalmomi Da Ka’idojin Forex (Pips, Lots, Leverage, Margin)
-
Yadda Zaka Karanta Chart Da Candlesticks
-
Yadda Za Ka Yi Technical Analysis Da Fundamental Analysis
-
Yadda Za Ka Yi Amfani Da MetaTrader 4/5 Da Indicators
-
Sirrin Tsare-Tsare Na Ciniki (Scalping, Swing Trading, Day Trading)
-
Yadda Za Ka Yi Risk Management Don Kare Asara
-
Yadda Za Ka Shirya Zuciyarka (Trading Psychology)
-
Yadda Za Ka Yi Demo Trading Har Ka Kware, Kana Shirye Don Live Account
-
Abu Mafi Muhimmanci: Yadda Za Ka Fara Trade Da Samun Riba Daga Kasuwar Forex!
💡 Wannan Course Din Zai Taimakawa:
-
Matasa Masu Sha’awar Samun Sabuwar Hanya Ta Kuɗi
-
Matan Gida Masu Neman Ƙarin Kuɗi A Intanet
-
Masu Sha’awar Koyi Kasuwancin Forex Daga Mataki Na Asali
-
Kowa Da Kowa Da Ke Da Wayar Hannu Ko Laptop Kuma Yana Da Burin Yin Kasuwanci Na Duniya
Forex Ba Harka Bace Ta Samun Kuɗi Nan Da Nan Ba. Sai An Yi Hakuri Da Practice Kafin Ka Samu Gwaninta. Wannan Course Din Zai Nuna Maka Sirrin Ciniki Don Kada Ka Yi Asara.