Kanason Koyon ilimin Computer? Yakamata. Domin A wannan zamani na fasaha, ilimin Computer ya zama kamar wajibi ne ga duk wanda ke son rayuwa mai inganci. Koda kai Dalibi ne, Dan kasuwa, ko kuma mai neman aiki (Musamman a kasashen Turai ko Larabawa), sanin yadda ake amfani da Computer, internet, da sauran kayan aikin zamani […]