Web3 jobs na nufin kowanne irin aiki da ke da alaka da fasahar Web3, musamman wadanda ke cikin decentralized ecosystem kamar aikin smart contract developer, community manager, content creator, UI/UX designer, crypto researcher, da sauransu. Wadannan ayyukan ba dole sai ka kware wajen programming ko coding bane zaka iya yi. Da akwai ayyuka da dama […]