No products in the cart.
No products in the cart.











Matasa, Dalibai, Matan Gida, Masu Neman Aikin Yi, Da Masu Kasuwanci Da Suke Son Koyon Yadda Za Su Bunkasa Harkokinsu Ta Intanet, Dukkansu Za Su Amfana Daga Simas Academy.
Zaka Iya Register Kai Tsaye Daga Wayarka, Ta Hanyar Amfani Da Simas Academy App Ko Kuma Website Dinmu. Idan Kana Neman Karin Bayani: WhatsApp: +2348111855565
Programs Koyarwa Ne Da Ake Yi Lokaci Zuwa Lokaci. Musamman Horar Da Dalibai Na Wasu Watanni. Courses Kuwa Karatu Ne Da Akayi Aka Ajiye Domin Ka Koya Daga Ciki.
Ta Hanyar Zama Simas Academy Affiliate Partner, Ko Kuma Kai Tsaye Ta Hanyar Koyon Abinda Kake Sha’awa Domin Samun Kwarewa Har Ka Ringa Yiwa Mutane Aiki.