- Description
- Curriculum
- Reviews
- Grade
Wannan Course Din Zai Koyar Da Kai Yadda Za Ka Ringa Amfani Da Kamfanin AdsTerra Kana Sayan Traffic Daga Facebook Kana Samun Riba (Adsterra Arbitrage).
Za Ka Sayi Traffic (Mutane) Daga Facebook Sa’annan Ka Tura Su Zuwa Adsterra Account Ɗinka Ka Ringa Samun Riba.
Zaka Koyi Komai Daga Matakin Farko Har Zuwa Yadda Za Ka Iya Running Na Ads Ɗinka Kai Tsaye, Ba Tare Da Dogaro Da Kowa Ba.
A Wannan Course Din, Zaka Fahimci Menene Adsterra Arbitrage, Yadda Ake Yin Sa, Da Kuma Dalilin Da Ya Sa Yake Da Amfani. Haka Kuma, Za Ka Koyi Yadda Ake Amfani Da Facebook Ads Don Jawo Hankalin Mutane, Tsara Tallace-Tallace Masu Inganci, Da Kuma Tabbatar Da Cewa Ka Samu Riba Mai Yawa Fiye Da Kuɗin Da Ka Kashe.
An Tsara Wannan Course Din Cikin Harshen Hausa Kai Tsaye, Domin Saukaka Fahimta, Ba Tare Da Kalamai Masu Wuyar Fahimta Ba. Zai Taimaka Wa Kowa, Ko Mata A Gida, Matasa, Ko Masu Sha’awar Fara Kasuwanci A Yanar Gizo Ta Hanyar Adsterra. Muje Zuwa.
Wannan Course Din Zai Taimaka Wa:
-
Matasa Masu Sha’awar Samun Income Ta Yanar Gizo
-
Matan Gida Masu Neman Hanyar Samun Kudi Daga Gida
-
Masu Sha’awar Fara Kasuwancin Arbitrage
-
Duk Wanda Yake Da Waya Kuma Yake Son Shiga Wannan Harka