Mun Kammala Jerin Hausa Influencers 15 Da Suke Taimakawa Wajen Yada Ilimi A Nigeria A Facebook. Bangaren Fasaha, Rayuwa, Shawari DS.
Facebook na daya daga cikin manyan hanyoyin da content creators suke bi wajen samun kudi a social media. A nan zaka karanta sirrin yadda ake samun kudi a Facebook. A baya, yan Nigeria basu da damar samun kudi kai tsaye daga Facebook saboda tsari na babban kamfaninsu Meta. Amma yanzu, lamarin ya canza, A shekarar […]