Have a question?
Message sent Close
Special course

Video Content Creation Course In Hausa

Wannan Course Ne Na Musamman Da Zai Koya Maka Yadda Zaka Zama Kwararren Video Content Creator.
Ultimate Content Creation Course In Hausa
Instructor
Joseph Micheal
5
1 review
  • Description
  • Curriculum
  • FAQ
  • Reviews

Zamanin Content Creators Muke, Inda Social Media Platforms Da Dama Suke Biyan Content Creators, Labari Mai Dadin Shine, A Baya Facebook Basu Biyan Yan Nigeria, Amma Yanzu Da Yawa Sun Koma Harkar Kuma Suke Samun Revenue.

Wannan Course Ne Na Musamman Da Zai Koya Maka Yadda Zaka Zama Ƙwararren Video Content Creator Ta Hanyar Amfani Da Wayarka Ko Computer. Inda Zaka Koyi Yadda Ake Ƙirƙirar Bidiyo Masu Kayatarwa Irin Su Movie Recaps, Storytelling, Lyrics Videos, Voice Over Videos, AI Content Videos, Da Sauransu.

Zaka Koyi Gyaran Bidiyo Ta Hanyar Amfani Da Apps Irin Su Kinemaster Da Capcut, Da Kuma Hanyoyin Samun Viral Views A Tiktok, Facebook, Da Sauransu. Wannan Hanya Ce Ta Kirkira Da Samun Kuɗi A Duniyar Internet. Idan Kana Da Wayar Android Ko Computer, Zaka Iya Fara Content Creation Kaima.

Zaka Koyi Yadda Zaka Iya Saun Kudi Ta TikTok Daga Nigeria Idan Kana So, Ba Lallai Facebook Ko YouTube Ba.

Waye Wannan Course Ya Fi Dacewa Da Shi?
Wannan Course Ya Dace Da Matasa, Ɗalibai, Matan Gida, Da Duk Wanda Ke Son Zama Content Creator Da Wayarsa. Ko Kai Sabon Farawa Ne – Za Ka Iya Shiga.
Shin Sai Na Iya Editing Kafin Na Shiga?
A’a, Ba Dole Bane. Course Din Zai Fara Daga Matakin Farko. Zamu Koya Maka Duka Basics Da Kuma Sirrin Editing Cikin Sauƙi.
Wannan Course Din Editing Ne Kawai Yake Koyarwa?
A’a, Zai Koya Maka Gaba Ɗaya Yadda Ake Kirkiro Video Content Daga Idea Zuwa Editing, Uploading, Da Kuma Samun Viral Reach.
Zan Iya Samun Kudi Bayan Na Kammala?
Eh! Idan Kayi Amfani Da Abubuwan Da Muka Koyar, Za Ka Iya Fara Samun Kuɗi Daga Facebook, YouTube Ko Tiktok, Da Kuma Wasu Hanyoyi Kamar Affiliate Marketing Da Sponsorships. Amma Ba Harkan Gaggawa Bane.
Shin Za A Ba Ni Certificate Bayan Kammala?
Kwarai, Wannan Course Din Yana Da Certificate. Zaka Samu Kayi Printing Dinsa. Certificate Zai Taimaka Maka Wajen Career Da Aikinka.
5.0
1 review
Stars 5
1
Stars 4
0
Stars 3
0
Stars 2
0
Stars 1
0
Share
Course details
Lectures 24
Level Beginner
Free Certificate
Course requirements

Abubuwan Da Kake Bukata

  • Wayar Android Ko iPhone Mai Kyau

  • App Na Editing (KineMaster, CapCut DS – Free & Provided)

  • Internet Connection Don Download Da Upload

  • Kananan Ilimi Kan Social Media (Optional)

  • Ready-To-Learn Mindset Da Hakan Neman Ilimi!